2 Tar 36:16 HAU

16 Sai suka yi ta yi wa manzannin Allah ba'a, suka raina maganarsa, suka yi wa annabawansa ba'a, sai Ubangiji ya husata da jama'arsa don abin ya kai intaha.

Karanta cikakken babi 2 Tar 36

gani 2 Tar 36:16 a cikin mahallin