2 Tar 36:5 HAU

5 Yehoyakim yana da shekara ashirin da biyar sa'ad da ya ci sarauta. Ya yi shekara goma sha ɗaya yana sarauta a Urushalima. Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji Allahnsa.

Karanta cikakken babi 2 Tar 36

gani 2 Tar 36:5 a cikin mahallin