2 Tar 5:1 HAU

1 Sulemanu ya kammala dukan aikin Haikalin Ubangiji. Sa'an nan ya kawo kayayyakin da tsohonsa Dawuda ya riga ya keɓe, wato azurfa da zinariya, da dukan kayan girke-girke, da tasoshi, ya ajiye su a taskokin Haikalin Allah.

Karanta cikakken babi 2 Tar 5

gani 2 Tar 5:1 a cikin mahallin