2 Tar 6:10 HAU

10 “Yanzu fa Ubangiji ya cika alkawarin da ya yi, gama na gāji matsayin ubana Dawuda, na kuwa hau gadon sarautar Isra'ila, yadda Ubangiji ya alkawarta, na kuwa gina Haikali domin sunan Ubangiji, Allah na Isra'ila.

Karanta cikakken babi 2 Tar 6

gani 2 Tar 6:10 a cikin mahallin