2 Tar 6:14 HAU

14 ya ce, “Ya Ubangiji, Allah na Isra'ila, ba wani Allah kamarka a sama ko a duniya, wanda yake cika alkawari, kana nuna madawwamiyar ƙauna ga bayinka masu tafiya a gabanka da zuciya ɗaya.

Karanta cikakken babi 2 Tar 6

gani 2 Tar 6:14 a cikin mahallin