2 Tar 6:27 HAU

27 sai ka ji daga Sama ka gafarta zunubin bayinka, wato jama'arka Isra'ila, lokacin da ka koya musu kyakkyawar hanya da za su bi. Sai ka sa a yi ruwa a ƙasarka, wadda ka ba jama'arka gādo.

Karanta cikakken babi 2 Tar 6

gani 2 Tar 6:27 a cikin mahallin