2 Tar 6:37 HAU

37 duk da haka idan sun yi niyya a ransu a can ƙasar da aka kai su baƙunta, suka tuba, suka roƙe ka a can ƙasar baƙunci tasu, suna cewa, ‘Mun yi zunubi, mun aikata laifi, mun kuma yi mugunta,’

Karanta cikakken babi 2 Tar 6

gani 2 Tar 6:37 a cikin mahallin