2 Tar 6:41 HAU

41 Yanzu fa, ya Ubangiji ka tashi ka tafi wurin hutawarka, kai da akwatin ikonka. Ya Ubangiji Allah ka yi wa firistocinka sutura da cetonka, adalanka kuma su yi farin ciki da nagartarka.

Karanta cikakken babi 2 Tar 6

gani 2 Tar 6:41 a cikin mahallin