2 Tar 8:9 HAU

9 Amma Sulemanu bai bautar da kowa daga cikin mutanen Isra'ila ba, su ne mayaƙansa, da shugabannin yaƙi, da shugabannin karusansa, da mahayan dawakansa.

Karanta cikakken babi 2 Tar 8

gani 2 Tar 8:9 a cikin mahallin