2 Tar 9:16 HAU

16 Ya kuma ƙera garkuwa ɗari uku ƙanana na zinariya, kowace garkuwa nauyinta shekel ɗari uku ne. Sarki fa ya ajiye su a gidan da aka gina da katakai daga Lebanon.

Karanta cikakken babi 2 Tar 9

gani 2 Tar 9:16 a cikin mahallin