2 Tar 9:18 HAU

18 Gadon sarautar yana da matakai da 'yar kujerar zinariya ta ɗora ƙafa haɗe da gadon. A kowane gefen gadon an yi wurin ɗora hannu, akwai kuma siffar zaki a tsaye kusa da kowane wurin ɗora hannun.

Karanta cikakken babi 2 Tar 9

gani 2 Tar 9:18 a cikin mahallin