Amos 1:11 HAU

11 Ubangiji ya ce,“Mutanen Edom sun ci gaba da yinzunubi.Hakika, zan hukunta su,Don sun farauci 'yan'uwansu,Isra'ilawa,Suka ƙi su nuna musu jinƙai.Ba su yarda su huce daga fushinsuba.

Karanta cikakken babi Amos 1

gani Amos 1:11 a cikin mahallin