Amos 1:8 HAU

8 Zan kawar da masu sarautar biranenAshdod da Ashkelon,Zan karɓe sandan mulkin Ekron.Sauran Filistiyawa da suka ragukuma,Za su mutu duka.”

Karanta cikakken babi Amos 1

gani Amos 1:8 a cikin mahallin