Amos 3:10 HAU

10 Ubangiji ya ce, “Waɗannan mutane suka cika gidajensu masu daraja da abubuwan da suka samo ta hanyar zamba, da ta kama-karya. Ta yadda za su yi su yi aminci ma, ba su sani ba.

Karanta cikakken babi Amos 3

gani Amos 3:10 a cikin mahallin