12 Ubangiji ya ce,“Kamar yadda makiyayi yakan ceciƙafafu biyuKo kunne ɗaya na tunkiya dagabakin zaki,Haka nan kuma kima daga cikinmutanen SamariyaWaɗanda suke zaman jin daɗi za sutsira.
Karanta cikakken babi Amos 3
gani Amos 3:12 a cikin mahallin