Amos 4:4 HAU

4 Ubangiji ya ce,“Jama'ar Isra'ila,Ku tafi Betel, tsattsarkan wuri,Ku yi ta zunubi!Ku tafi Gilgal ku ƙara zunubi!Ku yi ta kawo dabbobi sadakakowace safiya.A kowace rana ta ukuKu yi ta ba da zaka.

Karanta cikakken babi Amos 4

gani Amos 4:4 a cikin mahallin