Amos 6:2 HAU

2 Ku je ku duba a birnin Kalne.Sa'an nan ku zarce zuwa babbanbirnin Hamat,Har zuwa birnin Gat ta Filistiyawa.Sun fi mulkin Yahuza da Isra'ila ne?Ko kuwa, yankin ƙasarsu ya finaku?

Karanta cikakken babi Amos 6

gani Amos 6:2 a cikin mahallin