Amos 7:15 HAU

15 Amma Ubangiji ya raba ni da aikina na kiwo, ya umarce ni in tafi in yi magana da jama'arsa, wato Isra'ila.

Karanta cikakken babi Amos 7

gani Amos 7:15 a cikin mahallin