Amos 7:7 HAU

7 Ubangiji kuma ya nuna mini wani wahayi. A wahayin sai na gan shi, yana tsaye kusa da bangon da ake ginawa. Yana riƙe da igiyar awon gini.

Karanta cikakken babi Amos 7

gani Amos 7:7 a cikin mahallin