Amos 8:8 HAU

8 Shi ya sa ƙasar za ta girgiza,Duk wanda yake cikinta zai yi baƙinciki.Ƙasa duka za ta girgiza.Za ta hau ta sauka kamar Kogin Nilu.

Karanta cikakken babi Amos 8

gani Amos 8:8 a cikin mahallin