Amos 9:3 HAU

3 Ko da za su hau su ɓuya a bisaƙwanƙolin Dutsen Karmel,Zan neme su in cafko su.Ko da za su ɓuya mini a ƙarƙashinteku,Sai in sa dodon ruwa yă yayyage su.

Karanta cikakken babi Amos 9

gani Amos 9:3 a cikin mahallin