Amos 9:9 HAU

9 “Zan umarta a rairayi jama'ar Isra'ilaDa matankaɗi kamar hatsi.Zan rairaye su daga cikin sauranal'umma,Duk da haka ko ƙwaya ɗaya ba zata salwanta ba.

Karanta cikakken babi Amos 9

gani Amos 9:9 a cikin mahallin