Ayu 16:12 HAU

12 Dā ina zamana da salama,Amma Allah ya maƙare ni,Ya fyaɗa ni ƙasa ya ragargaza ni.Allah ya maishe ni abin bārata.

Karanta cikakken babi Ayu 16

gani Ayu 16:12 a cikin mahallin