29 Amma yanzu, sai ku ji tsoron takobi,Ku ji tsoron takobin da yake kawo hasalar Allah a kan zunubi.Don haka za ku sani akwai wani mai yin shari'a.”
Karanta cikakken babi Ayu 19
gani Ayu 19:29 a cikin mahallin