Ayu 22:21 HAU

21 “Yanzu fa, Ayuba, sai ka yi sulhu da Allah,Ka daina ɗaukarsa kamar maƙiyinka,In ka yi haka, to, za ka sami albarka.

Karanta cikakken babi Ayu 22

gani Ayu 22:21 a cikin mahallin