14 Zai tabbatar da abin da ya shirya domina,Wannan ma ɗaya daga cikin shirye-shiryen da ya yi ne.
15 Don haka in rawar jiki a gabansa saboda tsoro.
16 Allah Mai Iko Dukka ya lalatar da ƙarfin halina.Allah ne ya tsorata ni,
17 Amma ban damu da damu ba,Ko da yake duhu ya dunɗe idanuna.”