40 Ka sa ƙayayuwa su tsiro maimakon alkama,Tsire-tsire marasa amfani kuma maimakon sha'ir.”Maganar Ayuba ta ƙare.
Karanta cikakken babi Ayu 31
gani Ayu 31:40 a cikin mahallin