Ayu 32:2 HAU

2 Sai Elihu, ɗan Barakel, mutumin Buz, daga cikin iyalin Arama, ya husata, yana fushi da Ayuba saboda ya baratar da kansa, bai bari Allah ya baratar da shi ba.

Karanta cikakken babi Ayu 32

gani Ayu 32:2 a cikin mahallin