Ayu 36:16 HAU

16 Allah ya tsamo ka daga cikin wahala,Ya kawo ka yalwataccen wuri inda ba matsi,Abincin da aka yi na addaras aka jera maka a kan tebur.

Karanta cikakken babi Ayu 36

gani Ayu 36:16 a cikin mahallin