1 Ubangiji ya yi wa Ayuba magana.
2 “Mai neman sa wa wani laifi ya jā da Mai Iko Dukka?Wanda yake gardama da Allah, bari ya ba da amsa.”
3 Ayuba ya amsa wa Ubangiji ya ce,
4 “Ai, ni ba a bakin kome nake ba,Wace amsa zan ba ka?Na rufe bakina na yi gam.