Ayu 9:32 HAU

32 Da a ce Allah mutum ne,Da sai in mayar masa da magana,Da sai mun je ɗakin shari'a a yanka mana shari'a.

Karanta cikakken babi Ayu 9

gani Ayu 9:32 a cikin mahallin