Dan 1:17 HAU

17 Waɗannan samari huɗu kuwa, Allah ya ba su ilimi, da sanin littattafai, da hikima. Ya kuma yi wa Daniyel baiwar ganewar wahayi da mafarkai.

Karanta cikakken babi Dan 1

gani Dan 1:17 a cikin mahallin