Dan 11:37 HAU

37 Ba zai kula da gumakan kakanninsa ba, ko begen da mata suke yi. Ba kuwa zai kula da kowane irin gunki ba, domin zai aza kansa ya fi su duka.

Karanta cikakken babi Dan 11

gani Dan 11:37 a cikin mahallin