Dan 12:3 HAU

3 Waɗanda suke da hikima za su haskaka kamar sararin sama, waɗanda kuma suka juyar da mutane da yawa zuwa adalci, za su zama kamar taurari har abada abadin.

Karanta cikakken babi Dan 12

gani Dan 12:3 a cikin mahallin