Dan 2:11 HAU

11 Abin nan da sarki yake so a yi masa yana da wuya, ba wanda zai iya biya wa sarki wannan bukata, sai dai ko alloli waɗanda ba su zama tare da 'yan adam.”

Karanta cikakken babi Dan 2

gani Dan 2:11 a cikin mahallin