13 Sai doka ta fita cewa a karkashe masu hikima. Aka nemi Daniyel da abokansa don a kashe su.
Karanta cikakken babi Dan 2
gani Dan 2:13 a cikin mahallin