Dan 2:25 HAU

25 Nan da nan kuwa Ariyok ya kai Daniyel gaban sarki, ya ce masa, “Na sami wani daga cikin kamammun ƙasar Yahuza wanda zai iya sanar wa sarki da fassarar.”

Karanta cikakken babi Dan 2

gani Dan 2:25 a cikin mahallin