Dan 4:14 HAU

14 Sai ya yi magana da ƙarfi, ya ce,“A sare itacen, a daddatse rassansa,A zage ganyayensa ƙaƙaf, a warwatsar da 'ya'yansa.A sa namomin jeji su gudu daga ƙarƙashinsa,Tsuntsaye kuma su tashi daga rassansa.

Karanta cikakken babi Dan 4

gani Dan 4:14 a cikin mahallin