13 Sarki kuwa ya nemi shawara ga masu hikima waɗanda suka ƙware zamani, gama sarki ya saba da yin haka ga waɗanda suka san doka da shari'a.
Karanta cikakken babi Esta 1
gani Esta 1:13 a cikin mahallin