Esta 1:4 HAU

4 Sai ya nuna wadatar mulkinsa, da martabarsa, da darajarsa har kwanaki masu yawa, wato kwana ɗari da tamanin.

Karanta cikakken babi Esta 1

gani Esta 1:4 a cikin mahallin