Esta 2:17 HAU

17 sai sarki ya ƙaunaci Esta fiye da dukan sauran matan. Ta kuwa sami alheri da farin jini a wurinsa fiye da sauran budurwan, saboda haka ya sa kambin sarauta a kanta. Ya naɗa ta sarauniya maimakon Bashti.

Karanta cikakken babi Esta 2

gani Esta 2:17 a cikin mahallin