Esta 3:2 HAU

2 Dukan barorin sarki waɗanda suke a bakin ƙofar sarki suka rusuna suka yi wa Haman mubaya'a, gama sarki ya umarta a yi masa haka. Amma Mordekai bai rusuna ya yi masa mubaya'a ba.

Karanta cikakken babi Esta 3

gani Esta 3:2 a cikin mahallin