Esta 3:9 HAU

9 Idan ya gamshi sarki, bari a yi doka a hallaka su, ni kuwa zan ba waɗanda suke tafiyar da aikin sarki, talanti dubu goma (10,000) na azurfa, don su sa a baitulmalin sarki.”

Karanta cikakken babi Esta 3

gani Esta 3:9 a cikin mahallin