Esta 5:5 HAU

5 Sarki kuwa ya ce, “A zo da Haman maza, mu yi abin da Esta take so.” Sai sarki da Haman suka tafi liyafar da Esta ta shirya.

Karanta cikakken babi Esta 5

gani Esta 5:5 a cikin mahallin