Esta 6:1 HAU

1 A wannan dare kuwa sarki ya kasa yin barci, sai ya umarta a kawo littafin da aka rubuta al'amuran da suke faruwa don tunawa. Aka kuwa kawo, aka karanta wa sarki.

Karanta cikakken babi Esta 6

gani Esta 6:1 a cikin mahallin