Esta 7:3 HAU

3 Sai Esta ta ce, “Ya sarki, idan na sami tagomashi a wurinka, idan kuma sarki ya yarda, bukatata ita ce a bar ni da raina, roƙona kuma shi ne a bar mutanena.

Karanta cikakken babi Esta 7

gani Esta 7:3 a cikin mahallin