Esta 9:24 HAU

24 Haman Ba'agage, ɗan Hammedata, maƙiyin dukan Yahudawa, ya ƙulla wa Yahudawa makirci don ya hallaka su. Ya jefa Fur, wato kuri'a don ya hallaka su.

Karanta cikakken babi Esta 9

gani Esta 9:24 a cikin mahallin