Esta 9:31 HAU

31 da cewa a kiyaye ranakun Furim a lokacinsu, kamar yadda Mordekai Bayahude, da sarauniya Esta, suka umarci Yahudawa, kamar yadda kuma suka kafa wa kansu da zuriyarsu lokacin tunawa da azuminsu da baƙin cikinsu.

Karanta cikakken babi Esta 9

gani Esta 9:31 a cikin mahallin