Ezra 10:3 HAU

3 Bari mu yi alkawari da Allahnmu, mu kori dukan waɗannan mata da 'ya'yansu, bisa ga shawarar shugabanni da waɗanda suke rawar jiki saboda umarnin Allah. Bari mu yi alkawari bisa ga doka.

Karanta cikakken babi Ezra 10

gani Ezra 10:3 a cikin mahallin