Ezra 2:55-57 HAU

55-57 Zuriyar barorin Sulemanu, su neZuriyar Sotai, da zuriyar Hassoferet, da zuriyar FerudaZuriyar Yawala, da zuriyar Darkon, da zuriyar GiddelZuriyar Shefatiya, da zuriyar Hattil, da zuriyar Fokeret-hazzebayim, da zuriyar Ami

Karanta cikakken babi Ezra 2

gani Ezra 2:55-57 a cikin mahallin